ha_tq/mat/26/62.md

382 B

Wane umarne ne babban firist ya ba wa Yesu ta wurin Allah mai rai?

Babban Firist ya umarce Yesu ya gaya masu ko shi ne Almasihu, Dan Allah.

Menene amsar Yesu ga umarnen babban firist?

Yesu ya ce, "Ka fada da kanka".

Menene Yesu ya ce babban firist zai gani?

Yesu ya ce babban firist zai gan Dan mutun a zaune a hannun dama na iko, ya na kuma zuwa akan gizagizai na sama.