ha_tq/mat/26/51.md

408 B

Menene ɗaya daga cikin almajiran Yesu ya yi a loƙacin da an kama Yesu?

Daya daga cikin almajiran Yesu ya zare takobinsa, sai ya yanka kunnen bawan babban firist.

Menene Yesu ya ce zai iya yi inda ya so ya kare kansa?

Yesu ya faɗa cewa zai iya kiran Uban, wanda zai aiko da rundunar Mala'iku.

Menene Yesu ya ce ke cikawa ta wannan abin?

Yesu ya faɗa cewa nassin na cikawa ta waɗannan abubuwa.