ha_tq/mat/26/30.md

162 B

A Dutsen Zaitun, menene Yesu ya faɗa wa almajiransa cewa za su yi a wannan daren?

Yesu ya faɗa wa almajiransa cewa za su watse a wannan daren sabili da shi.