ha_tq/mat/26/27.md

153 B

Menene Yesu ya ce game da kokon da ya ba wa almajiransa?

Yesu ya ce kokon jinisa ne na alkawari wanda aka zubar domin gafarar zunuban mutane da yawa.