ha_tq/mat/26/23.md

291 B

Menene Yesu ya faɗa game da nan gaba na mutumin da zai bashe shi?

Yesu ya faɗa cewa zai zama gwamma wa mutumin da ya bashe shi da ba'a haifi shi ba.

Ya ya ne Yesu ya amsa a loƙacin da Yahuza Iskariyoti ya yi tambaya ko shi ne zai bashe Yesu?

Yesu ya amsa cewa, "Ka fada da kanka."