ha_tq/mat/26/03.md

258 B

Menene manyan firistoci da dattawan suke shiryawa a fadan babban firist?

Su na shirin kama Yesu a ɓoye su kuma ƙashe shi.

Akan menene manyan firistoci da dattawa suke tsoro?

Su na tsoro cewa idan sun ƙashe Yesu a ranar idin, mutane za su yi faɗa.