368 B
368 B
Menene amintaccen bawanna mai hikima ke yi a loƙacin da maigidan ya yi tafiya?
Amintaccen bawanna mai hikima na kula da gidan maigidansa a loƙacin da magidansa ya yi tafiya.
Menene maigidan na yi wa amintaccen bawanna mai hikima a loƙacin da ya dawo?
A loƙacin da ya dawo, mai gidan zai dora amintaccen bawannan mai hikima a kan dukkan a binda yake da shi.