ha_tq/mat/24/06.md

135 B

Wane abu ne Yesu ya ce zai zama farkon ciwon haihuwa?

Yesu ya ce yake-yake, yunwa da girgizar kasa za su zama farkon ciwon haihuwa.