ha_tq/mat/23/16.md

164 B

Bisa ga ɗauruwa ta rantsuwa, menene Yesu ya ce game da koyarwar marubuta da Farisawa?

Yesu ya faɗa cewa marubuta da Farisawa makafin jagora ne da kuma wawaye.