317 B
317 B
Wane suna ne Yesu yayi ta maimaita a kiran marubuta da Farisawa da ya bayyana halinsu?
Yesu ya sake kiran marubuta da Farisawan munafukai.
A loƙacin da marubuta da Farisawa suka sami almajiri, ɗan wanene shi?
A loƙacin da marubuta da Farisawa suka sami almajiri, ya na nan biyun ɗan wuta kamar yadda suke.