ha_tq/mat/23/08.md

156 B

Ga wanene Yesu ya ce shi ne Ubanmu ɗaya, da kuma malaminmu ɗaya?

Yesu ya ce shi ne Ubanmu ɗaya wanda yake sama, kuma malaminmu ɗaya shi ne Almasihu.