ha_tq/mat/22/41.md

180 B

Wane tambaya ne Yesu ya yi wa Farisawa?

Yesu ya tambaye su ɗan wane ne ne Almasihu.

Wane amsa ne Farisawan sun ba wa Yesu?

Farisawan sun faɗa cewa Almasihu ne ɗan Dauda.