ha_tq/mat/22/34.md

127 B

Wane tambaya ne mai shariyar Farisawan ya yi wa Yesu?

Mai shariyar ya tambaye Yesu wace doka ce mafi girma a cikin shari'a.