ha_tq/mat/22/23.md

107 B

Ga menene imanin Sadukiyawan game da tashin matattu?

Sadukiyawan sun gaskanta cewa babu tashin matattu.