ha_tq/mat/22/13.md

135 B

Menene Sarkin ya yi wa mutumin da ya zo bikin ba tare da tufafin biki ba?

sarkin ya sa aka ɗaure shi aka kuma jefa shi cikin duhu.