ha_tq/mat/22/08.md

144 B

Sai wa ne ne Sarkin ya kuma gayyato zuwa bikin auren?

Sarkin ya kuma gayyato iyakar yawan mutanen da za ku samu da masu kyau da marasa kyau.