ha_tq/mat/22/05.md

397 B

Menene waɗanda aka gayyacesu zuwa bikin auren ɗan Sarki suka yi a loƙacin da bawan Sarkin ya kawo gayyata?

Wasu ba su ɗauki sakon da mahimmanci ba kuma suka yi tafiyar kasuwancinsu kuma sauran suka kama bayin sarkin suka ƙashe su.

Menene Sarkin ya yi wa waɗanda aka gayyace su tun farko zuwa bikin auren?

Sarkin ya aika sojojinsa, ku kashe masu kisan kan nan, ku kuma kone birnin su.