ha_tq/mat/21/45.md

144 B

Menene ya sa manyan firistoci da farisawa ba su sa hannu akan Yesu nan da nan ba?

Sun ji tsoron taron, saboda mutanen sun ɗauke shi annabi.