ha_tq/mat/21/31.md

317 B

Don menene Yesu ya faɗa cewa masu karbar haraji da karuwai za su shiga mulkin Allah kafin mnyan marubata da Firistoci?

Yesu ya ce za su shiga mulkin domin sun gaskanta da Yahaya, amma manyan firistoci da marubbata ba su gaskanta da Yahaya ba.

Wanene a cikin 'ya'ya biyun nan yayi nufin ubansa?

Ɗa na farkon.