ha_tq/mat/21/25.md

493 B

Menene ya sa manyan firistoci da marubutan ba su so su amsa cewa baftismar Yahaya daga sama ba ne?

Sun san cewa Yesu zai tambaye su dalilin da ba su gaskanta da Yahaya ba.

Wane tambaya ne Yesu ya yi wa manyan firistoci da dattawan?

Yesu ya tambaye su ko su na tunani cewa baftimar mai Baftisma daga sama ne ko daga mutane ne.

Menene ya sa manyan firistoci da marubata ba su so su amsa cewa baftismar Yahaya daga mutane ne?

Sun ji tsoron jama'an da sun amince cewa Yahaya annabi ne.