ha_tq/mat/21/23.md

190 B

Sa'ad da Yesu ya na koyarwa, game da me ne ne manyan firistoci da dattawa suka yi masa tambaya?

Manyan firistoci da dattawan sun so su san ta wane iko ne Yesu ya na yin wadannan abubuwa.