ha_tq/mat/21/20.md

150 B

Menene Yesu ya koyar game da addu'a daga bushewar itacen baure?

Yesu ya koya wa almajiransa cewa idan sun roka a addu'a da gaskantawa, za su sama.