ha_tq/mat/21/15.md

218 B

A loƙacin da manyan firistoci da marubuta sun ƙi abin da yaran suke ta da murya game da Yesu, me ne ne Yesu ya ce masu?

Yesu ya faɗa abin da annabi ya faɗa cewa daga bakin jarirai da masu shan mama ke yin yabo.