ha_tq/mat/21/06.md

158 B

Menene taron suka yi wa hanya zuwa cikin Urushalima da Yesu ya yi tafiya?

Taron kuwa suka baza tufafinsu akan hanya, suka kuma shimfida ganye a kan hanya.