ha_tq/mat/21/04.md

125 B

Menene annabi ya yi annabci game da wannan abin?

Annabi ya yi annabcin cewa Sarkin zai zo a kan jaki, kuma a kan aholaki.