ha_tq/mat/20/22.md

145 B

Wanene Yesu ya ce zai ƙayyada wanda zai zauna a hannun dama da hagu a mulkinsa?

Yesu ya ce Uba ya shirya waɗannan wurare ga wanda ya zaɓa.