ha_tq/mat/20/20.md

147 B

Wane roko ne mahaifiyar 'ya'yan Zabadi ta ke da shi wa Yesu?

Ta so Yesu ya umarta cewa 'ya'yan ta biyu su zauna a hannun dama da hagu a mulkin.