ha_tq/mat/20/13.md

110 B

Ta yaya ne mai gonar ya amsa kukar ma'aikatan?

Mai gonar ya ce bai yi masu laifi ba kuma ya ba su hakinsu.