ha_tq/mat/20/08.md

150 B

Nawa ne ma'aikatan sun karba, wanda an ɗauke su a sa'a ta sha ɗaya?

Ma'aikatan da an ɗauke su aiki a sa'a ta sha ɗaya sun karbi dinarus ɗaya.