ha_tq/mat/20/01.md

169 B

Nawa ne mai gonar ya amince zai biya ma'aikatan da ya ɗauke su aiki da safiya?

Mai gonar ya amince zai biya ma'aikatan da ya ɗauke su aiki da safiya dinarus ɗaya.