ha_tq/mat/19/25.md

159 B

Menene Yesu ya faɗa game da yiwuwar shigan mulkin sama na mai arziki?

Yesu ya faɗa cewa da mutane ba mai yiwuwa ba ne, amma da Allah, kome mai yiwuwa ne.