ha_tq/mat/19/07.md

313 B

Don menene Yesu ya ce Musa ya umarce takardar saki?

Yesu ya ce Musa ya umarce takardar saki saboda taurin zuciyar Yahudawa.

Wanene Yesu ya ce ke yin zina?

Yesu ya ce duk wanda ya saki matarsa in ba saboda zina ba, ya kuma auri wata, ya yi zina. Kuma mutumin da ya auri macen da aka saka, yana aikata zina.