ha_tq/mat/19/05.md

434 B

Menene Yesu ya ce ke faruwa a loƙacin da mutumin ya sadu da matarsa?

Yesu ya faɗa cewa sa'ad da miji ya sadu da matarsa, biyun sun zama jiki ɗaya.

Saboda yadda Allah ya yi miji da mace, me ne ne Yesu ya ce na miji ya yi?

Yesu ya faɗa cewa mutum zai rabu da mahaifinsa da mahaifiyarsa ya haɗe da matarsa.

Menene Yesu ya ce kada mutum ya yi da abin da Allah ya hada?

Yesu ya ce kada mutum ya raba abin da Allah ya hada.