ha_tq/mat/19/03.md

276 B

Wane tambaya ne Farisawa sun yi wa Yesu don su gwada shi?

Farisawa sun tambaye Yesu cewa, ''Ya hallata bisa ga doka mutum ya saki matarsa don kowanne dalili?''

Menene Yesu ya ce gaskiya ne tun farkon halitta?

Yesu ya ce tun farkon halitta, Allah ya yi su miji da mace.