ha_tq/mat/18/23.md

131 B

Menene maigidan ke bin bawarsa, kuma ya iya biyar maigidansa?

Maigidan na bin bawarsa talanti dubu goma, wanda bai iya biya ba.