ha_tq/mat/18/15.md

259 B

Idan ɗan'uwanka ya yi maka laifi, me ne ne abu na farko da ya kamata ka yi?

Farko, ka je ka nuna masa laifinsa tsakaninka, da shi kadai.

Idan ɗan'uwanka bai ji ba, me ne ne abu na biyu da za ka yi?

Na biyu, ka je da 'yan'uwa biyu ko fiye don shaidu.