ha_tq/mat/18/04.md

376 B

Wanene Yesu ya ce shi ne babba a mulkin sama?

Yesu ya ce duk wanda ya kaskantar da kansa kamar karamin yaron, shi ne mafi girma a mulkin sama.

Menene zai faru da duk wanda ya sa yaron da ya gaskanta da Yesu yin zunubi?

Duk wanda ya sa daya daga cikin 'yan yaran nan da suka gaskanta da Yesu yin zunubi zai gwammaci a rataya dutsen nika a wuyansa a jefa shi cikin teku.