ha_tq/mat/18/01.md

138 B

Menene Yesu ya ce mu yi don mu shiga mulkin sama?

Yesu ya ce ɗole mu tuba mu kuma zama kamar ƙananan 'yara don mu shiga mulkin sama.