ha_tq/mat/17/26.md

173 B

Ta yaya ne Bitrus da Yesu suka biya ?

Yesu ya ce wa Bitrus ya je teku, ya jefa taru, ya kuma jawo kifin da ta fara zuwa, wanda za ta zo da shekel a bakinta domin haraji.