ha_tq/mat/15/24.md

151 B

Menene bayanin Yesu game da dalilin da ba zai taimake macen Bakan'aniya?

Yesu ya bayyana cewa an aike shi ga batattun tumakin gidan Isra'ila kadai.