ha_tq/mat/15/04.md

230 B

Wane misali ne Yesu ya bayar na yadda Farisawa suka sa maganar Allah ta zama da rashin komai a cikin sa ta wurin al'adunsu?

Farisawan sun hana 'ya'ya taimakon iyayensu ta wurin ɗauka kuɗin a matsayin "kyauta da an ba Allah".