Menene ya faru a lokacin da Bitrus da Yesu suka shiga cikin kwale-kwalen?
Sa'ad da Yesu da Bitrus suka shiga cikin kwale-kwalen, sai iska ta daina kadawa.
Menene almajiran suka yi da sun wannan?
Da almajiran suka gan wannan, su ka yi wa Yesu sujada suka kuma ce shi ne Dan Allah.