ha_tq/mat/14/16.md

113 B

Menene Yesu ya ce wa almajiransa su yi wa jama'an?

Yesu ya ce wa almajiransa su ba wa jama'an wani abu su ci.