ha_tq/mat/14/06.md

142 B

Menene Hiridus ya yi bayan Hirudiya ta yi masa rawa a ranar haifuwarsa?

Hiridus ya yi yi alkawari zai ba wa Hirudiya duk abin da ta roƙa.