ha_tq/mat/14/03.md

299 B

Menene Hiridus ke yi da ba daidai, wanda Yahaya mai Baftisma ya gaya ma shi?

Hiridus ya aure matar ɗan'uwarsa.

Don menene Hiridus bai kashe Yahaya mai Baftisma nan da nan ba?

Hiridus bai kashe Yahaya mai Baftisma nan da nan ba domin ya ji tsoron mutanen da sun ɗauke shi a matsayin annabi.