ha_tq/mat/13/57.md

254 B

Menene Yesu ya ce ke faruwa da annabi a ƙasarsa?

Yesu ya faɗa cewa annabi ba shi da girma a ƙasarsa

Menene ya faru a yankin Yesu saboda rashin gaskantawar mutanen?

Saboda rashin gaskantawar mutanen, Yesu bai yi abubuwar al'ajibi a yankinsa ba.