ha_tq/mat/13/44.md

375 B

A misalin Yesu, me ne ne mutumin da ya sami dukiya mai daraja ke yi, wanda na wakilcin mulkin sama?

Mutum da ya samu dukiya mai daraja na sayar da mallakarsa dukka ya sayi filin.

A misalin Yesu, me ne ne mutumin da ya sami Lu'ulu'ai masu daraja ke yi, wanda na wakilcin mulkin sama?

Mutum da ya sami lu'ulu'u ɗaya mai daraja na sayar da mallakarsa dukka ya saye shi.