Menene ke faruwa a karshen duniya da waɗanda suke yin aikin mugunta?
A ƙarshen duniya, za a jefar da waɗanda suke yin aikin mugunta a korama ta wuta .
Menene ke faruwa a karshen duniya da waɗanda suke yin aikin adalci?
A ƙarshen duniya, masu adalci za su haskaka kamar rana.