351 B
351 B
A misalin Yesu na mai shuki, me ne ne ya faru da irin da ya faɗi a fada a cikin kayoyi?
Irin da sun faɗi a cikin kayoyi, kayayuwan kuwa suka shake su.
A misalin Yesu na mai shuki, me ne ne ya faru da irin da ya faɗi a kasa mai duwatsu?
Irin da suka faɗa a wuri mai kyau suka ba da tsaba, wani ya ba da ɗari, wasu sitin, wasu kuma talatin.