ha_tq/mat/12/36.md

137 B

Ta wurin me ne ne Yesu ya ce za a 'yantar da Farisawan?

Yesu ya ce za a 'yantar da Farisawan a kuma hukunta su ta wurin maganganunsu.